ha_gen_tn_l3/08/04.txt

18 lines
589 B
Plaintext

[
{
"title": "ya sami sauka",
"body": "\"sauka akan doran ƙasa\" ko \"tsaya a doron ƙasa\""
},
{
"title": "a ranar sha bakwai ga watan bakwai ... watan goma",
"body": "Domin Musa ne ya rubuta wannan littafi, mai yiwuwa ana nufin watan bakwai da na goma na kalandar Ibraniyawa, amma ba tabbacin wannan. (Duba translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
},
{
"title": "A rana ta farko ga watan",
"body": "\"A rana ta farko ga watan goma\""
},
{
"title": "bayyana",
"body": "Ana iya bayana wannan a fili: \"bayyana a bisa fuskar ruwan.\" (Duba: figs_explicit)"
}
]