ha_gen_tn_l3/08/01.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "la'akari",
"body": "\"tuna\" ko \"tunani game da\""
},
{
"title": "jirgin",
"body": "Wannan na nufin babban akwati da zai iya tafiya akan ruwa ko da bakin ƙwarya. \"babban kwalekwale\" ko \" Babban Jirgin ruwa.\" juya wannan kamar a cikin Farawa 6:13."
},
{
"title": "Maɓuɓɓugai na ƙarƙas da tagogin sama aka rufe su",
"body": "\"Ruwan ya daina fitowa daga ƙasa, ruwan sama kuma ya daina faɗowa.\" Ana iya bayyana\nwannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ya rufe maɓuɓɓugai zurfafa da tagogin sama\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "maɓuɓɓugai zurfafa",
"body": "\"ruwa daga ƙarƙashin duniya.\" Dubi yadda aka fassarar wannan a cikin Farawa 7:11."
},
{
"title": "aka rufe tagogin sama",
"body": "Wannan na nufin ruwan ya daina. Wannan na bayana sararin sama kamar rufi ne da ke hana ruwan da ke sama daga saukowa a duniya. A sa'ad da tagogi ko kofofin da sararin sama suka buɗe, sai ruwa ta sauko ta cikin su. AT: \"sararin sama ta buɗe\" ko \"kofofin sama suka buɗe.\" Dubi yadda aka juya \"tagogin sama\" a cikin Farawa 7:11."
}
]