ha_gen_tn_l3/07/17.txt

18 lines
618 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ayoyi na 13-18 sun maimaita a karo na uku kuma sun ba da ƙarin haske game da yadda\nNuhu ya shiga cikin jirgi tare da iyalinsa da dabbobi a cikin Farawa 7: 1-5. Wannan ba sabon abu bane."
},
{
"title": "ruwan ya ƙaru",
"body": "Wannan ya faru ne lokacin da ruwan ya cigaba da zuwa a kwanaki arba'in. \"ruwan kuwa ya yi zurfi\""
},
{
"title": "ya kuma ɗaga jirgin",
"body": "\"ya kuma sa jirgin yana lilo\""
},
{
"title": "ya taso saman duniya",
"body": "\"sa jirgin ya taso a sama ya bar ƙasa\" ko \"jirgin na ta lilo a saman ruwan mai zurfi\""
}
]