ha_gen_tn_l3/07/06.txt

14 lines
442 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ayoyi na 6-12 sun maimaita a karo na biyu kuma suna ba da ƙarin haske game da yadda Nuhu ya shiga cikin jirgi tare da iyalinsa da dabbobin a cikin Farawa 7: 1-5. Wannan ba sabon abu bane."
},
{
"title": "sauko bisa duniya",
"body": "\"faru\" ko \"zo a duniya\""
},
{
"title": "domin ambaliyan ruwa",
"body": "\"domin ambaliyan ruwa da ke zuwa\" ko \"guje wa ambaliyan ruwan\" "
}
]