ha_gen_tn_l3/06/18.txt

22 lines
521 B
Plaintext

[
{
"title": "kafa alƙawarina da kai",
"body": "sa alƙawari tsakaninka da ni\""
},
{
"title": "da kai",
"body": "da Nuhu"
},
{
"title": "Za ka shiga cikin jirgin",
"body": "\"Zaka shiga jirgi.\" Wasu fassarar sun ce \"Za ku shiga cikin jirgi.\""
},
{
"title": "da kowane irin main rai kuma za ka shigar da biyu biyu a cikin jirgin",
"body": "\"Lalle ne ka shigar da kowane irin halitta mai rai cikin jirgin, su biyu biyu\""
},
{
"title": "halitta",
"body": "dabban da Allah ya halitta"
}
]