ha_gen_tn_l3/06/16.txt

30 lines
894 B
Plaintext

[
{
"title": "rufe wa jirgin",
"body": "Wannan na iya yiwuwa shimfiɗaɗɗe jinka ko mikakke. An yi haka ne domin hana ruwa shigan jirgin daga kowani hanya. "
},
{
"title": "na ƙasa, na biyu, da na uku",
"body": "\"hawa na ƙasa, na tsakiya, da na sama\" ko \"hawa uku a ciki\" (UDB)"
},
{
"title": "bene",
"body": "\"kan ɗaki\" ko \"hawa\""
},
{
"title": "Ka saurara",
"body": "Allah ya faɗi haka domin ya jadada cewa zai aikata abin da so faɗa. \"saurara\" ko \"ka ji abin da nake faɗi\""
},
{
"title": "Zan kawo ambaliyan ruwa",
"body": "\"Ina shirin kawo ambaliyan ruwa\" ko \"Ina shirin in sa ambaliya\" (Duba: figs_go)"
},
{
"title": "dukkan fata",
"body": "Wannan na matsayin dukka rayayu, da mutane da dabbokin"
},
{
"title": "mai numfashin rai",
"body": "Anan \"numfashi\" na matsayin rai. AT: \"da ke rayaye\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]