ha_gen_tn_l3/06/09.txt

22 lines
600 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan ne farkon labarin Nuhu, da ya ci gaba har zuwa sura 9. "
},
{
"title": "Waɗannan sune abubuwa game da Nuhu",
"body": "\"Wannan shi ne labarin Nuhu\""
},
{
"title": "tafiya tare da Allah",
"body": "Juya wannan kamar yadda aka yi a cikin Farawa 5:21."
},
{
"title": "Nuhu ya zama mahaifin 'ya'ya uku",
"body": "\"Nuhu ya sami 'ya'ya uku\" ko \"matar Nuhu na da 'ya'ya uku\""
},
{
"title": "Shem, Ham, da Yafet",
"body": "Masu juya wannan na iya sharihinta cewa \"ba a bisa girman 'ya'ya ne aka rubuta sunayen su ba.\""
}
]