ha_gen_tn_l3/06/07.txt

22 lines
956 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan shafe mutum ... daga fuskar duniya",
"body": "Marubucin na maganar yadda Allah zai hallakar da mutane kamar Allah na share datti daga kan shimfiɗaɗɗe abu. AT: \"Zan hallakar da mutum ... ba za a sami ko mutum ɗaya ba a fuskar duniya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zan shafe mutum da na halitta",
"body": "Wasu harsuna na iya bukacin a juya wannan a jimla biyu. AT: Na halicce mutum. Zan kuma shafe su\" (Duba: figs_distinguish)"
},
{
"title": "shafewa",
"body": "\"hallakar dukka.\" Ana maganar \"shafewa\" anan ta mumunar hanya, domin Allah na maganar hallakar da mutane domin zunuban su."
},
{
"title": "Nuhu ya sami tagomashi a idannun Yahweh",
"body": "Nuhu ya sami alfarma a gaban Yahweh\" ko \"Yahweh ya ji daɗin Nuhu\" (UDB)"
},
{
"title": "a idannun Yahweh",
"body": "\"idannu\" anan na matsayin gani ko tunani. AT: \"A wurin Yahweh\" ko \"a zuciyar Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]