ha_gen_tn_l3/06/04.txt

22 lines
540 B
Plaintext

[
{
"title": "ƙarfafan mutane ",
"body": "manyan mutane, masu tsayi"
},
{
"title": "Wannan ya faru ne sa'ad da",
"body": "\"An haifi manya manyan mutanen domin\""
},
{
"title": "manyan mutanen dã can",
"body": "\"Wadannan ƙarfafan sune ƙarfafan da suka rayu dã can\" ko \"wadannan yaran ne suka girma suka zama mayaƙa da suka rayu dã can\""
},
{
"title": "manyan mutanen",
"body": "maza masu kwarin gwiywa da nasara cikin yaƙi"
},
{
"title": "mutane masu jaruntaka",
"body": "\"shahararun mutane\""
}
]