ha_gen_tn_l3/05/32.txt

10 lines
398 B
Plaintext

[
{
"title": "ya zama mahaifin",
"body": "\"ya sami 'ya'yansa maza.\" Wannan bai bayana mana ko an haife 'ya'yan a rana ɗaya ne ko shekaru dabam dabam."
},
{
"title": "Shem, Ham, Yafet",
"body": "Ba lalle ne wai an jera sunayen 'ya'ya bisa ga haifuwarsa ba. Akwai bambancin ra'ayi game da wanene babba. A kauce wa juya wannan ta hanyar da zai nuna kamar jerin na bisa shekaran su."
}
]