ha_gen_tn_l3/05/18.txt

6 lines
222 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Abubuwan da aka rubuta a cikin Farawa 5: 6-27 suna da tsari iri ɗaya. Fassara su gwargwadon bayanan da ke cikin Farawa 5: 6 (Duba: translate_names da translate_numbers)"
}
]