ha_gen_tn_l3/05/06.txt

18 lines
551 B
Plaintext

[
{
"title": "sai ya haifi Enosh",
"body": "\"Mahaifi\" anan na nufin asalin mahaifinsa, ba kakanshi ba. AT: \"Ya sami ɗansa Enosh.\""
},
{
"title": "ya zama mahaifin 'ya'ya maza da mata da yawa",
"body": "\"ya kuma kara samin 'ya'ya maza da mata\" "
},
{
"title": "Set ya rayu har shekaru 912",
"body": "\"Iyakar rayuwar Set shi ne shekara 912\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "daga nan ya mutu",
"body": "Za a yi ta maimaita wannan maganar a cikin wannan surar. Yi amfani da kalmar da aka fi sanin \"mutuwa.\""
}
]