ha_gen_tn_l3/05/01.txt

14 lines
594 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan shi ne farin jerin zuriyar Adamu"
},
{
"title": "a cikin kamaninsa",
"body": "Wannan jimlar na nufin Allah ya yi mutum ya zama kamar shi. Wannan ayan bai faɗa ko ta wace hanya ne mutane suke kama da Allah ba. Ba a nufin cewa muna kamar shi a jiki domin Allah ba shi da jiki. AT: \"kasance cikin gaskiyar kamanin mu.\" Duba yadda aka juya \"cikin kamaninmu\" a Farawa 1:26. (Duba: figs_pronouns)"
},
{
"title": "da halicce su",
"body": "Ana iya sanya wannan aiki. AT: \"sa'ad da ya halicce su\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]