ha_gen_tn_l3/04/23.txt

26 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "saurari murya na ... ji abin da nake faɗi",
"body": "Lamek ya faɗa wannan sau biyu domin ya jadada abin da ya ce. Muryar na nufin shi gaba ɗaya. AT: \"saurare ni a hankali\" (Duba: figs_parallelism da figs_metonymy)"
},
{
"title": "mutum ... saurayi",
"body": "Lamek ya kashe mutum ɗaya. (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "ya yi mini rauni ... ya buge ni",
"body": "\"domin ya yi mini rauni ... ya kuma buge ni\" ko \"domin ya ji mini ciwo\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Idan an rama wa Kayinu sau bakwai, hakika na Lamek",
"body": "Lamek ya san cewa Allah zai rama wa Kayinu sau bakwai. AT: \"Da shike Allah zai hukunta sau bakwai duk wanda ya kashe Kayinu, Lamek\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "hakika na Lamek sau saba'in da bakwai za a rama",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah zai hukunta sau saba'in da bakwai, duk wanda ya kashe ni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "saba'in da bakwai",
"body": "\"77\" (Duba: translate_numbers)"
}
]