ha_gen_tn_l3/04/10.txt

34 lines
1.6 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Me ke nan ka yi?",
"body": "Allah ya yi amfani tambaya domin ya tsauta wa Kayinu. AT: \"Ka aikata mumunar abu!\" (UDB) (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Muryar jinin ɗan'uwanka tana yi mini kuka",
"body": "Jinin Habila na matsayin mutuwar sa, kamar mutum ne na kiran Allah ya horar da Kayinu. AT: \"Jinin ɗan'uwanka na kira kamar mutum ne da ya ke so in horar da mutumin da ya kashe shi\" (Duba: figs_metonymy) "
},
{
"title": "Yanzu fa, kai la'ananne ne daga cikin ƙasar",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ina la'ance ka, ba za ka iya nomar abinci daga ƙasa ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "da ta buɗe baki ta karɓi jinin ɗan'uwanka",
"body": "Allah na magana game da ƙasar kamar wani mutum ne da zai iya shan jinin Habila. AT: \"da ke jike da jinin ɗan'uwanka\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "daga hannunka",
"body": "Allah na magana game da hannun Kayinu kamar hannun ya zuba jinin Habila a \"bakin\" ƙasa. AT: \"da ya zub a sa'ad da ka kashe shi\" ko \"daga gare ka\" (Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "nome",
"body": "Wannan na nufin yin duk abin da ake bukata domin amfanin gona ta girma da kyau."
},
{
"title": "ba za ta ƙara ba ka cikakken amfaninta",
"body": "An yi maganar ƙasa kamar mutum ne da karfinsa na kasawa. AT: \"ƙasar ba za ta ba ka abinci ba\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Mai yawo barkatai mai kai da kawowa kuma",
"body": "Ana iya haɗa waɗannan kalmomin tare. AT: \"Mai yawo barkatai mara gida\" (Duba: figs_hendiadys)"
}
]