ha_gen_tn_l3/04/08.txt

22 lines
810 B
Plaintext

[
{
"title": "Kayinu ya ce wa ɗan'uwansa Habila",
"body": "Wasu harsuna na iya bukatar takamamen bayanin abin da Kayinu ya ce wa ɗan'uwansa game da tafiyarsu ciki saura. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ɗan'uwa",
"body": "Habila ƙanin Kayinu ne. Wasu harsuna za su bukaci amfani da kalmar \"ƙani.\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ya tasar wa",
"body": "\"kai hari\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Ina Habila ɗan'uwanka",
"body": "Allah ya san cewa Kayinu ka kashi Habila, amma ya tambayeshi domin ya amsa. (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ni makiyayin ɗan'uwana ne?",
"body": "Kayinu ya yi amfani da tambaya domin ya guje wa faɗin gaskiya. AT: \"Ni ba makiyayin ɗan'uwana ba ne!\" ko \"Aikina ba kiwon ɗan'uwana bane!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]