ha_gen_tn_l3/02/18.txt

18 lines
650 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan yi masa mataimakin da ya dace da shi",
"body": "\"Zan yi masa mai taimakon da ke dai-dai masa\""
},
{
"title": "kowace dabba ta filin ƙasa da kowane tsuntsu da ke sararin sama",
"body": "Maganganu nan \"ta filin ƙasa\" da kuma \"na sararin sama\" na faɗin inda ake samun dabbobi da tsuntsu ne. AT: \"dukka irin dabbobi da tsuntsaye.\""
},
{
"title": "dukka dabbobin gida",
"body": "\"dukka dabbobin da mutane ke kiwon su\""
},
{
"title": "ba a samu mataimakin da ya dace masa ba ",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \" babu abokin hira da ya dace da shi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]