ha_gen_tn_l3/02/04.txt

42 lines
1.6 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Sauran Farawa sura biyun na magana game da yadda Allah ya halicci mutane a cikin kwana na shida."
},
{
"title": "Waɗannan sune aukuwan sama da duniya",
"body": "\"Wannan shi ne tarihin sama da duniya\" ko \"Wannan shi ne labari game da sama da duniya.\" Mai yiwuwa ana nufi 1) wannan taƙaitaciyar labari ne da aka bayar a Farawa 1:1-2:3 ko 2) Na gabatar da abin da ke faruwa a Farawa 2. in mai yiwuwa ne, juya a hanyar da mutane za su fahimce dukka."
},
{
"title": "ya halicce su",
"body": "\"Allah Yahweh ya halicce su.\" A sura 1 marubucin na ambatar Allah da sunar sa \"Allah\", amma a sura 2 yana kiran shi \"Allah Yahweh.\" "
},
{
"title": "a ranar da Allah Yahweh ya yi",
"body": "\"a sa'ad da Allah Yahweh ya halicci.\" Kalmar \"rana\" na nufin iyakar lokacin halitta, ba wani kwana ɗaya ba."
},
{
"title": "Yahweh",
"body": "Wannan shi ne sunar da Allah ya bayyanar wa mutanen sa a cikin Tsohon Alkawari. Duba translationWord domin sanin yadda aka juya kalmar Yahweh."
},
{
"title": "ba tsire-tsiren a duniya",
"body": "ba tsire-tsiren da ke girma a jeji domin dabbbobi su ci"
},
{
"title": "Ba shuka a filin duniya",
"body": "ba shuka masu ganyayyeki kamar kayan lambu da mutane da dabbobi za su iya ci "
},
{
"title": "a nome",
"body": "a yi duk abin da ake bukatan yi domin shuka ta yi girma da kyau"
},
{
"title": "kãsashi",
"body": "Mai yiwuwa ana nufi 1) wani abu kamar hazo, ko 2) bubbugowar ruwa daga rafi. "
},
{
"title": "fuskar ƙasa dukka",
"body": "duniya dukka"
}
]