ha_gen_tn_l3/02/01.txt

38 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "sammai",
"body": "\"sararin\" "
},
{
"title": "da duk abubuwa masu rai da suke cike a ciki",
"body": "\"da dukkan abubuwa da yawa masu rai da ke cikin su\" ko \"da duk taron rayayyu da ke cikin su\""
},
{
"title": "aka gama",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ya gama halittar su\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "a kwana na bakwai Allah ya gama aikinsa",
"body": "Allah ba ya yi kowani aiki ba a kwana na bakwai"
},
{
"title": "kawo zuwa ga karshe",
"body": "Wannan karin magana ne. AT: \"ya gama\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ya kuma huta a kwana na bakwai daga dukka aikinsa",
"body": "\"ba ya yi aiki ba a wannan ranar\""
},
{
"title": "Allah ya sa wa kwana na bakwain albarka ",
"body": "Mai yiwuwa ana nufi 1) Allah ya sarrafe kwana na bakwai da sakamako mai kyau, ko 2) Allah ya ce kwana na bakwan na da kyau. "
},
{
"title": "ya kuma tsarkake shi",
"body": "\"ya kuma keɓe shi\" ko \"ya kuma kira ranar na shi\""
},
{
"title": "a cikinsa ya huta daga dukkan aikinsa",
"body": "\"a cikinsa bai yi aiki ba\""
}
]