ha_gen_tn_l3/01/28.txt

14 lines
457 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah ya Albarkace su",
"body": "Kalmar \"su\" na nufin na mijin da macen da Allah ya halitta."
},
{
"title": "ku hayayyafa, ku kuma riɓaɓɓanya",
"body": "Allah ya ce da na mijin da macen su haifar da wasu mutane kamar su, domin a samu irin su dayawa. Kalmar \"riɓaɓɓanya\" na bayana yadda ya kamata su \"hayayyafa.\" (Duba: figs_doublet da figs_idiom)"
},
{
"title": "cika duniya",
"body": "cika duniya da mutane."
}
]