ha_gen_tn_l3/01/26.txt

26 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Bari mu yi",
"body": "Kalmar \"mu\" anan na nufin Allah ne. Allah na faɗin abin da ya ke niyar yi. Yana iya yiwuwa cewa dalilin da sa an yi amfani da kalmar \"mu\" shi ne 1) jam'in na iya ba da ra'ayin cewa Allah na magana ne da mala'iku da suke a tare a cikin sama ko 2) jam'in na nuna cewa Allah ɗaya ne a cikin uku, yadda aka gane a sabon alkawari. Wasu sun juya wannan cewa \"Bari in yi\" ko \"zan yi.\" idan ku juya haka, to a tabbatar an sharihinta cewa wannan kalmar na jam'i ce. (Duba: figs_pronouns)"
},
{
"title": "mutum",
"body": "\"'yan adam\" ko \"mutane.\" Ba maza ne kadai wannan kalman ke nufi ba."
},
{
"title": "cikin siffarmu, da kamanninmu",
"body": "Waɗannan kalmomi biyu na da nufi ɗaya ne, kuma yana jadada cewa Allah ya halicci mutum ya zama kamar shi. Wannan ayar bai bayana hanyar da mutane ke kama da Allah ba, kuma Allah ba shi da jiki. haka ya nuna cewa ba kamani jiki ne mutane suke da shi da Allah ba. AT: \"kasance cikin gaskiyar kamani Allah\" (Duba: figs_doublet da figs_pronouns)"
},
{
"title": "ya mallaki",
"body": "\"mulki bisa\" ko \"samu iko akan\""
},
{
"title": "Allah ya halicci mutum ... ya halicce shi",
"body": "Waɗannan jimla biyun na nufin abu ɗaya ne, kuma yana jadada cewa Allah ya halicce mutum a cikin siffan shi. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Allah ya halicci mutum",
"body": "Ba yadda Allah ya halacci sauran abubuwa bana ya halicci mutum. Ka da a ambaci cewa ya halicci mutum ta wurin maganar baki kamar yadda ya ke a ayoyin baya."
}
]