ha_gen_tn_l3/01/22.txt

30 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "albarkace su",
"body": "\"albarkace dabbobin da ya halitta\""
},
{
"title": "ku hayayyafa, ku kuma riɓaɓɓanya",
"body": "Wannan albarkan Allah ne. Ya ce da dabbobin tekun su haifar da wasu dabbobin teku irin su domin su zama dayawa a cikin tekuna. Kalmar \"riɓaɓɓanya\" na bayana yadda ya kamata su \"hayayyafa.\" (Duba: figs_doublet da figs_idiom)"
},
{
"title": "riɓaɓɓanya",
"body": "\"ƙaru sosai\" ko \"su zama da yawa\""
},
{
"title": "Bari tsuntsaye su riɓaɓɓanya",
"body": "Wannan umurni ne. Ta wurin umurtar cewa tsuntsaye su riɓaɓɓanya, Allah ya sa tsunstaye sun riɓaɓɓanya. (Duba: figs_imperative)"
},
{
"title": "tsuntsaye",
"body": "\"dabbobin da suke tashi\" ko \"abubuwan da suke tashiwa.\" "
},
{
"title": "maraice da safiya",
"body": "Wannan na nufin rana ɗaya ne. Marubucin na magana game da rana ɗaya kamar ranar na rabe a sashi. Rana a al'adar Yahudawa na farawa a fadiwan rana ne. dubi yadda aka juya wannan a cikin Farawa 1:3. (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "kwana na biyar",
"body": "Wannan na nufin kwana na biyar kenan da kasancewar duniya. duba yadda ka juya \"kwana na farko\" a Farawa 1:3 sai a yanke shawara ko za a juya wannan ta hanyar."
}
]