ha_gen_tn_l3/01/16.txt

42 lines
1.6 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Allah ya yi manyan haskokin biyu",
"body": "\"Ta haka kuwa Allah ya yi manyan haskoki biyun.\" The jimlar na bayana abin da Allah ya yi a sa'ad da ya yi magana. "
},
{
"title": "manyan haskokin biyu",
"body": "\"haskoki biyu mas girma\" ko \"hasken biyu masu haskakawa.\" Manyan haske biyun sune rana da wata."
},
{
"title": "ya mulkinci yini",
"body": "\"ya shugabanci yini kamar yadda shugaba ke tafiyad da mutane\" ko \"ya ba da alamar lokaci na yini\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "yini",
"body": "Wannan na nufin iyakar sa'a da rana ke haskakawa."
},
{
"title": "ƙaramin hasken",
"body": "\"haske mara girma\" ko \"ƙaranci haske\""
},
{
"title": "cikin sararin",
"body": "\"cikin samai\" ko \"a sarari sama\""
},
{
"title": "ya raba tsakanin hasken da duhu",
"body": "\"ya raba haksen da duhu\" ko \"mayar da shi haske a wani loto, duhu kuma a wani lokaci.\" Dubi yadda aka juya wannan a Farawa 1:3."
},
{
"title": "Allah ya ga yana da kyau",
"body": "\"yana\" na nufi rana, wata, da taurari. Dubi yadda aka juya wannan a Farawa 1:3."
},
{
"title": "maraice da safiya",
"body": "Wannan na nufin rana ɗaya ne. Marubucin na magana game da rana ɗaya kamar ranar na rabe a sashi. Rana a al'adar Yahudawa na farawa a fadiwan rana ne. dubi yadda aka juya wannan a cikin Farawa 1:3. (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "kwana na huɗu",
"body": "Wannan na nufin kwana na huɗu kenan da kasancewar duniya. duba yadda ka juya \"kwana na farko\" a Farawa 1:3 sai a yanke shawara ko za a juya wannan ta hanyar."
}
]