ha_gen_tn_l3/01/09.txt

26 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Bari ruwayen ... su tattaru",
"body": "Ana iya fassara wannan tare da aikatau. Wannan umurni ne. Ta wurin umurtar ruwaye su tattaru, Allah ya sa sun tattaru. AT: \"Bari ruwayen ... tattaru\" ko \"Bari ruwaye ... zo wuri ɗaya\" (UDB) (Duba: figs_activepassive da figs_imperative)"
},
{
"title": "bari sandararriyar ƙasa ya kasance",
"body": "Ruwan ya rufe ƙasa. Ruwan zai tattaru a gefe, sa'anan ƙasa ya kasance. Wannan umurni ne. Ta wurin umurta sandararriyar ƙasa ya kasance, Allah ya sa shi ya kasance. AT: \"Bari a ga sandararriyar ƙasa\" ko \"bari sandararriyar ƙasa ya kasance a fili\" ko \"bari ƙasar ya zama a fili\" (Duba: figs_imperative)"
},
{
"title": "sandararriyar ƙasa",
"body": "Wannan na nufin ƙasa ne da ruwa baya rufe ba. Ba ana nufin cewa ƙasar ta bushe da ba za a iya noman ta ba."
},
{
"title": "Haka ya kasance",
"body": "\"Haka ya faru\" ko \"abin da ya faru kenan.\" Abin da Allah ya umurta ya faru kamar yadda ya ce.Wannan maganar ya kasance a wurare dayawa a wannan surar kuma yana da ma'ana ɗaya ne a duk inda ya kasance."
},
{
"title": "duniya",
"body": "\"ƙasa\" ko \" filin ƙasa\""
},
{
"title": "Ya ga cewa yana da kyau",
"body": "\"Yana\" anan na nufin ƙasar da teku. dubi yadda aka juya wannan cikin Farawa 1:3."
}
]