ha_gen_tn_l3/01/03.txt

22 lines
906 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari haske ya kasance",
"body": "Wannan umurni ne. Ta wurin umurnin cewa haske ya kasance, Allah kuwa ya sa hasken ya kasance. (Duba: figs_imperative)"
},
{
"title": "Allah ya ga hasken yana da kyau",
"body": "\"Allah ya dubi hasken kuma ya faranta masa.\" \"Kyau\" anan na nufin \"farantawa\" ko \"dacewa.\""
},
{
"title": "raba tsakanin hasken da duhu",
"body": "\"raba haksen da duhu\" ko \"mayar da shi haske a wani loto, duhu kuma a wani lokaci.\" Wannan na nufin halitar Allah na yini da dare ."
},
{
"title": "Wannan shi ne safiya da dare, a rana ta ɗaya ",
"body": "Allah ya yi waɗannan abubuwa a kwanan farko da duniya ya kasance."
},
{
"title": "maraice da safiya",
"body": "Wannan na nufin rana ɗaya. Marubucin na magana game da rana ɗaya kamar ranar na rabe a sashi. Rana a al'adar Yahudawa na farawa a fadiwan rana ne. (Duba: figs_merism)"
}
]