diff --git a/47/15.txt b/47/15.txt index 808d95f9..f3ed706d 100644 --- a/47/15.txt +++ b/47/15.txt @@ -1,14 +1,14 @@ [ { "title": " aka gama kashe dukkan kuɗaɗen dake ƙasashen Masar da Kan'ana", - "body": "" + "body": "Anan \"filaye\" suna wakiltar mutanen da suke zaune a ƙasashe. Ana iya bayyana \nwannan a cikin tsari mai aiki. Fassara ta ɗaya: \"Lokacin da mutanen Masar da na\nKan'ana suka yi amfani da dukiyoyinsu\" (Duba:" }, { "title": "Ya ya zamu mutu a gabanka saboda kuɗaɗenmu sun ƙare?", - "body": "" + "body": "Mutanen sun yi amfani da wata tambaya don nuna irin tsananin tsananin son sayen\nabinci. Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin bayani. Fassara ta ɗaya: \"Don\nAllah, kada ka bari mu mutu saboda mun cinye kuɗinmu duka!\" (Duba:" }, { - "title": "", - "body": "" + "title": "ya ciyar dasu da abinci", + "body": "Anan \"burodi\" yana tsaye ga abinci gabaɗaya. Watau fassarar: \"Ya ba su abinci\" ko\n\"Ya ba su abinci\" (Duba" } ] \ No newline at end of file