Wed Oct 21 2020 14:01:48 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-10-21 14:01:49 +01:00
parent 3077bde700
commit a900d1a7e1
2 changed files with 5 additions and 4 deletions

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "Bayan na tsufa shugabana kuma ya tsufa, ko zan sami wannan jin daɗin?",
"body": "shugabana kuma ya tsufa, ko zan sami wannan jin daɗin?** - Zai iya yiwuwa a kara cewa \"jin daɗi na samin ɗa\" (UDB). Saratu ta yi irin wannan tambaya domin ba ta gaskanta cewa za ta iya samun ɗa ba. AT: \"Ba gaskanta cewa zan fuskance farincikin samun ɗa ba. Shugabana ma ya tsufa sosai\" (Dubi: figs_rquestion)"
"title": "Bayan na tsufa, shugabana kuma ya tsufa, ko zan sami wannan jin daɗin?",
"body": "Zai iya yiwuwa a kara cewa \"jin daɗi na samin ɗa\" (UDB). Sarai ta yi irin wannan tambaya domin ba ta gaskanta cewa za ta iya samun ɗa ba. AT: \"Ba gaskanta cewa zan fuskance farincikin samun ɗa ba. Shugabana ma ya tsufa sosai\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "shugabana ya tsufa",
"body": "Ma'anar wannan shine \"tun da yake miji na ma ya tsufa.\" "
"body": "Ma'anar wannan shine \"tunda yake miji na ma ya tsufa.\" "
},
{
"title": "shugabana",
"body": "Wannan laƙanin ban girma ne da Saratu ta ba wa mai gidan ta Ibrahim."
"body": "Wannan laƙanin ban girma ne da Sarai ta ba wa mai gidan ta Ibrahim."
}
]

View File

@ -236,6 +236,7 @@
"18-03",
"18-06",
"18-09",
"18-11",
"19-title",
"19-01",
"19-04",