ha_ezk_tn_l3/20/45.txt

6 lines
329 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai maganar Yahweh ta zo",
"body": "Wannan karin magana ne da ake amfani da shi don gabatar da wani abu da Allah ya faɗa wa\nannabawansa ko mutanensa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 3:16. AT: \"Yahweh ya faɗi wannan saƙon\" ko \"Yahweh ya faɗi waɗannan kalmomin\" (Duba: figs_idiom)"
}
]