ha_ezk_tn_l3/07/26.txt

14 lines
582 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'an nan za su nemi wahayi daga wurin annabi",
"body": "\"Za su tambayi annabawa wane wahayi suka gani\""
},
{
"title": "shari'a za ta lalace daga Firist shawara kuma daga wurin dattawa",
"body": "\"Firistoci ba za su koyar da doka ba, kuma dattawa ba za su iya ba da shawara mai kyau ba.\" Wannan saboda Allah ba zai ba su hikima ba. "
},
{
"title": "hannayen mutanen ƙasar makyarkyata cikin tsoro",
"body": "Kalmar \"hannaye\" alama ce ga mutane. AT: \"Mutanen ƙasar za su ji tsoro don\nhannayensu su yi rawar jiki\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]