ha_ezk_tn_l3/38/04.txt

18 lines
521 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da Gog."
},
{
"title": "sa maka ƙugiya a muƙamuƙinka",
"body": "Anan \"ƙugiya a cikin muƙamuƙin\" yana wakiltar ikon Allah akan Gog. Mutane suna sanya\nƙugiya a cikin bakin dabbobi domin su iya kai dabbobin duk inda suke so. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Goma",
"body": "al'ummar da ta rayu a arewacin Bahar Maliya"
},
{
"title": "Bet Togama",
"body": "Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 27:14."
}
]