ha_ezk_tn_l3/14/22.txt

10 lines
324 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da Ezekiyel game da horon Isra'ilawa."
},
{
"title": "ga hanyoyinsu da ayyukansu,",
"body": "Duk waɗannan kalmomin suna nuni ga abin da mutanen Isra'ila suka yi. AT:\n\"yadda suke rayuwa\" ko \"abubuwan da suke yi\" (Duba: figs_doublet)"
}
]