ha_ezk_tn_l3/16/62.txt

10 lines
284 B
Plaintext

[
{
"title": "za ki tuna da komai",
"body": "Wannan karin magana yana nufin tunawa. AT: \"ku tuna komai\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "haka ba za ki sake buɗe bakinki ki yi magana",
"body": "Wannan yana nufin cewa Yerusalem za ta ji kunya sosai don yin magana."
}
]