ha_ezk_tn_l3/17/19.txt

10 lines
568 B
Plaintext

[
{
"title": "ba rantsuwata da alƙawarina ya rena ya kuma karya ba?",
"body": "Yahweh yayi wannan babbar tambaya don jaddada amsar tabbatacciya. Ana iya fassara\nwannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"rantsuwata ce cewa sarkin Kudus ya\nraina kuma alkawarina ya karya.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "zan ɗora hukuncinsa a kansa",
"body": "Kalmomin \"kawo ... a kansa\" yana nufin cewa zai dandana wannan hukuncin. Duba yadda kuka fassara wannan karin magana a cikin Ezekiyel 11:21. AT: \"Zan sa shi shan hukuncinsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]