ha_ezk_tn_l3/44/04.txt

14 lines
569 B
Plaintext

[
{
"title": "ɗaukakar Yahweh",
"body": "Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 3:12."
},
{
"title": "na faɗi bisa fuskata",
"body": "\"Na sunkuyar da kaina ƙasa\" ko \"Na kwanta a ƙasa.\" Ezekiyel bai fadi da bazata ba. Ya gangara ƙasa don ya nuna girmamawa da tsoron Yahweh. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 1:27. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "ka shirya zuciyarka",
"body": "\"kula\" ko \"tunani.\" Fassara kamar yadda kuka fassara \"sanya zuciyarku a kan\" a cikin Ezekiyel\n40: 3. (Duba: figs_idiom)"
}
]