ha_ezk_tn_l3/48/10.txt

6 lines
230 B
Plaintext

[
{
"title": "Baiko dominsu za ya kasance kason wannan ƙasa mafi tsarki",
"body": "Wannan rabo kaɗan ne a cikin tsattsarkan yankin ƙasar, zai zama na firistoci ne, rabo mafi tsarki\nfiye da sauran tsattsarkan yankin."
}
]