ha_ezk_tn_l3/35/10.txt

6 lines
257 B
Plaintext

[
{
"title": "zan sãka maka gwargwadon fushinka da gwargwadon",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Zan hore ku saboda fushinku da kishinku\" ko 2) \"kamar yadda kuka yi wa Isra'ilawa fushi da hassada, haka zan yi muku da fushi da hassada.\""
}
]