ha_ezk_tn_l3/35/04.txt

14 lines
579 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan ya ci gaba da saƙon da Ezekiyel zai yi wa Tsauni Seyir. Sakon ga dukan mutanen Idom\nne."
},
{
"title": "domin ka bashesu a hannun takobi a lokacin ƙuncinsu",
"body": "Mai yiwuwa ma'anar wannan sune 1) \"kun bashe su ga abokan gabansu waɗanda\nsuka kashe su da takuba\" ko 2) \"kun kashe su da takuba.\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zan shiryaka domin zubar da jin",
"body": "Anan \"zubar da jini\" yana nufin don kisa. AT: \"Zan sauƙaƙa magabtanku\nsu kashe yawancinku\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]