ha_ezk_tn_l3/35/01.txt

14 lines
959 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya yi annabci. Ezekiyel zai yi magana da Tsauni Seyir, amma saƙon ga dukkan mutanen Idom ne."
},
{
"title": "kasa fuskarka gãba da Tsauni Seyir",
"body": "Tsauni Seyir ya yi nisa, saboda haka Ezekiyel ba zai iya gani ba, amma Yahweh ya umurce shi ya dube ta wannan hanyar alama ce ta cutar mutanen da ke wurin. Dubi yadda kuka fassara wata magana makamancin wannan a cikin Ezekiyel 6: 2. AT: \"juya zuwa Tsauni Seyir ka zura ido\" ko \"ka kalli Tsauni Seyir don mutanen da ke wurin su cutu\" (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Duba! Ina gãba da kai, Tsauni Seyirkuma zan buge ka da hannuna ",
"body": "Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya yi magana da Tsauni Seyir kamar zai ji shi. Sakon ga dukan\nmutanen Idom ne. AT: \"Ku saurara, Tsauni Seyir, zan buge ku da hannuna in maishe ku kufai da kango saboda abin da mutanenku suka yi\" (Duba: figs_personification)"
}
]