ha_ezk_tn_l3/33/32.txt

10 lines
563 B
Plaintext

[
{
"title": "kai kamar waƙa mai daɗi ne a gare su",
"body": "Anan \"ku\" yana nufin Ezekiyel, kuma a nan yana wakiltar saƙon da yake faɗa. Wannan ya\nkwatanta saƙon Ezekiyel da kyakkyawar waƙa, wanda ke nufin mutane suna jin daɗin\nsaurarensa, amma ba su ɗauka cewa saƙon nasa yana da muhimmanci sosai da za a yi masa biyayya ba. AT: \"suna tsammanin kalmominku kamar waƙa ce mai kyau\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sa'an nan ne za su sani annabi ya kasance a tsakanin su",
"body": "\"da gaske ne na aiko ka annabi a gare su\""
}
]