ha_ezk_tn_l3/33/25.txt

18 lines
739 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da Ezekiyel game da mutanen da suke zaune a kango Isra'ila."
},
{
"title": "Kuna cin nama da jini",
"body": "Ana nuna cewa suna cin jini ta hanyar cin naman wanda har yanzu yana da jini a ciki. Yahweh\nya umarce su su zubar da jinin. AT: \"Kuna cin nama tare da jini a ciki\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kuna bautar gumakanku ",
"body": "\"ku kalli gumakanku\" Wannan salon magana ne. AT: \"kuna bautar gumakanku\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "kuna zubda jinin mutane",
"body": "Anan “jini” yana wakiltar rayuwar mutum. Zubar da jini wani karin magana ne da ke nufin kisan kai. AT: \"ku kashe mutane\" (Duba: figs_idiom)"
}
]