ha_ezk_tn_l3/33/14.txt

10 lines
372 B
Plaintext

[
{
"title": "ya mayar da abin da ya sata",
"body": "\"yana mayar da abin da ya sata\" ko \"yana biyan diyyar abin da ya sata\""
},
{
"title": "idan ya yi tafiya a cikin farillan rai ya dena yin laifi",
"body": "Yin magana ko yin abu ta wata hanya ana maganarsa kamar yana tafiya. AT:\n\"yana rayuwa ne bisa dokokin da ke ba da rai\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]