ha_ezk_tn_l3/33/12.txt

6 lines
385 B
Plaintext

[
{
"title": "Ayyukan adalcin adali ba zai cece shi ba idan ya yi zunubi!",
"body": "Cikakken sunan \"adalci\" ana iya bayyana shi azaman sifa \"dai-dai.\" An nuna cewa ba zasu sami tsira daga azabar Allah ba. AT: \"Idan mutanen kirki suka fara yin zunubi, gaskiyar\ncewa sun yi abin da ya dace a da ba zai hana ni hukunta su ba\" (Duba: figs_abstractnouns da figs_explicit)"
}
]