ha_ezk_tn_l3/33/10.txt

14 lines
734 B
Plaintext

[
{
"title": "Kurakuranmu da zunubanmu suna kanmu",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"a kanmu\" ishara ce da ke nufin suna jin laifi don laifuffukansu da zunubansu ko 2) \"a kanmu\" wata alama ce da ke nufin sun fahimci cewa Yahweh yana azabtar da su saboda laifuffukansu da zunubansu. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "domin idan mugu ya tuba daga hanyarsa",
"body": "Anan \"hanya\" tana wakiltar yadda mutum yake. AT: \"idan mugu ya daina aikata\nmunanan abubuwa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Donme ne ne za ku mutu",
"body": "Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa ba ya son mutanen Isra'ila su\nmutu. AT: \"Kada ku zaɓi mutuwa, gidan Isra'ila!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]