ha_ezk_tn_l3/33/07.txt

14 lines
509 B
Plaintext

[
{
"title": "kayi gargaɗi a madadi na",
"body": "\"ku gargade su a matsayin wakili na\" ko \"ku musu gargadi daga wurina\""
},
{
"title": "idan bai juyo yabar hanyarsa ba",
"body": "Mutum ba ya yin halin sa ta wata hanya ana maganarsa kamar yana juyawa da jiki ya koma\nkan turba. AT: \"zai iya daina aikata munanan abubuwa, kuma idan bai daina aikata munanan abubuwa ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kai da kanka ka riga ka ceci ranka",
"body": "\"zai kiyaye kanka da rai\""
}
]