ha_ezk_tn_l3/33/05.txt

14 lines
411 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga Isra'ilawa."
},
{
"title": "takobi ya zo ya ɗauki ran wani",
"body": "Anan \"takobi\" yana wakiltar rundunar abokan gaba. AT: \"sojojin makiya sun zo\nsun kashe kowa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wannan mutum ya mutu cikin zunbinsa",
"body": "\"wannan mutum ya mutu saboda nasa zunubi\""
}
]