ha_ezk_tn_l3/28/14.txt

10 lines
328 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da ba wa Ezekiyel saƙonsa ga sarki Taya."
},
{
"title": "tun daga ranar da aka hallice ka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"tun daga ranar da na halicce ku har\nsai da na sami rashin adalci a cikinku\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]