ha_ezk_tn_l3/28/04.txt

10 lines
420 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga mai mulkin Taya."
},
{
"title": "da hikima da fasaha",
"body": "Ana iya fassara sunayen suna \"hikima\" da \"fasaha\" ta amfani da sifofin \"masu hikima\" da\n\"ƙwarewa.\" AT: \"Kun zama mawadata ta hanyar hikimarku da gwanintarku\" ko \"Kun zama mawadata ta hanyar hikima da fasaha\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]