ha_ezk_tn_l3/24/15.txt

10 lines
529 B
Plaintext

[
{
"title": "ɗauke maka muradin idanunka",
"body": "Wannan yana nufin matar Ezekiyel. Yahweh yana nufin Ezekiyel ta ɓangaren jikinsa da yake\namfani da su don ganin matarsa. AT: \"matarka, wacce kuke matukar so, daga\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "amma kada ka yi baƙinciki ko kuka, kada hawayenka su zubo",
"body": "Waɗannan jimlolin suna nufin abu ɗaya kuma suna ƙarfafa cewa Ezekiyel ba zai yi kuka game\nda mutuwar matarsa ba. AT: \"Kada ku yi baƙin ciki ko kuka\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]