ha_ezk_tn_l3/24/11.txt

6 lines
205 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta zama gajiyayya",
"body": "Anan kalmar \"ta\" tana nufin tukunyar girki. Wannan itace tukunyar girki wacce ke misalta\nYerusalem. AT: \"Yerusalem ta gaji\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]