ha_ezk_tn_l3/24/07.txt

10 lines
319 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da gaya wa Ezekiyel wani kwatanci game da tukunyar girki da ke wakiltar\nYerusalem. Wannan kwatancin ya ci gaba ta hanyar Ezekiyel 24:14."
},
{
"title": "ta sa shi a kan dutse mai laushi",
"body": "\"ya sanya jinin a kan duwatsu mara haushi\""
}
]